Gwamnan Zamfara ya samu yabo daga Ministan Ayyuka

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo daga Ministan Ayyuka, David Umahi, bisa gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu a ayyukan sabunta birane. A ranar Juma’ar da ta gabata ne Ministan ya kai ziyarar aiki Jihar Zamfara a wani rangaɗin da yake yi na duba ayyukan titunan Gwamnatin Tarayya a jihar. A wata…

Read More