Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci gaba da tallafa wa Rundunar ’Yan Sanda domin inganta ayyukansu a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Sakataren Zartarwa na Hukumar Tallafa wa Harkokin ‘Yan Sanda ta Ƙasa (NPTF), a gidan gwamnatin jihar da…
