Gwamna Lawal Ya Yi Jawabi A Taron Ƙarfafa Dangantarkar Tsakanin Kanada da Afirka, Ya Ce, Haɗin Gwiwa Afirka Ke Buƙata, Ba Agaji Ba
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce Afirka ba ta neman agaji sai dai a haɗin gwiwa na gaskiya bisa girmamawa da adalci. Gwamnan ya kasance babban baƙo mai jawabi a wajen taron baje-kolin kasuwanci tsakanin Kanada da Africa na shekarar 2025, wanda ya gudana a ranar 17 ga Satumba, 2025, a ɗakin otel na…
