Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci Ta Ziyarci Zamfara, Ta Yaba Wa Gwamna Dauda Lawal Bisa Ƙoƙarin Yaƙi Da ‘Yan Bindiga

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa ta yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal kan yadda ya ke tallafa wa cibiyar,tare da ɗauki nauyin wannan shiri na cibiyar, tare da jajircewar sa wajen tabbatar da tsaron rayukan al’ummar jihar. Wata babbar tawagar Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta ziyarci gwamnan ranar Alhamis a gidan gwamnati da…

Read More

UNDP TA YABA WA GWAMNA LAWAL, TA CE GWAMNATIN ZAMFARA TA ZAMA ABIN KOYI GA SAURAN JIHOHI WAJEN TALLAFA WA AL’UMMA

Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ta yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa wajen ba da tallafin da zai amfani al’ummar jihar Zamfara. A ranar Laraba ne hukumar UNDP ta ƙaddamar da Cibiyar Magance Ƙalubalen Ci Gaba a Yankin Arewa maso Yamma ‘Northwest Prevention Facility Project’ a ɗakin taro na Garba Nadama…

Read More