GWAMNA DAUDA LAWAL YA ƘADDAMAR DA AIKIN HANYA A RIBAS, YA JINJINA WA GWAMNA FUBARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa ƙoƙarin Gwamna Siminalayi Fubara kan ayyukan raya ƙasa daban-daban a Jihar Ribas. Gwamna Lawal ya kasance babban baƙo na musamman a wajen ƙaddamar da aikin titin da gadojin Opobo, wanda ya gudana a ranar Litinin a ƙaramar hukumar Opobo/Nkoro. Da yake gabatar da jawabinsa a wajen ƙaddamar…
