Zamfara Ce Ta Ɗaya A Yankin Arewa Maso Yamma A Fannin Cibiyoyin Kula Da Lafiya A Matakin Farko
Jihar Zamfara ta zama zakara a fannin kula Cibiyoyin kula da kiwon lafiya a matakin farko a duk faɗin yankin Arewa maso Yammacin ƙasar nan. Sunan Zamfara ya fito ne a lokacin wani taron karramawa na Hukumar kula da cibiyoyin lafiya a matakin farko PHC, wanda ya gudana a katafaren ɗakin taro na ‘Bola Ahmed…
