Gwamnatin Tarayya ta haramta karɓar kuɗi domin sanyawa magidanta da ‘yan kasuwa mitar wutar lantarki
Gwamnatin Tarayya ta haramta karɓar kuɗi domin sanyawa magidanta da yan kasuwa mitar wutar lantarki. Gwamnatin Tarayya ta sanar da haramta wa kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) da masu sanya mita karɓar kowanne irin kuɗi daga jama’a kafin ko bayan girke mitar wuta, tare da yin gargaɗin cewa duk jami’i ko mai girke mita da…
