Gwamna Lawal Ya Fara Ganawa Da Manyan Jiga-jigan PDP A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya buɗe ƙofar ganawa da manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a faɗin jihar, a wani yunƙuri na ƙarfafa haɗin kai da tsara makomar siyasa da ci gaban al’umma. Taron farko na wannan shiri ya gudana ne ranar Talata a ɗakin taro na Rescue Hall da ke cikin…
