Shugaba Tinubu ya dawo Najeriya bayan halartar taron ADSW a Abu Dhabi
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya a yau bayan halartar taron Abu Dhabi Sustainability Week na shekarar 2026 (ADSW2026) tare da wasu daga cikin ministocinsa a ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE). A gefen taron, Najeriya ta sanya hannu kan Yarjejeniyar Haɗin Gwiwar Tattalin Arziki (CEPA) da UAE, wadda aka ce za ta ƙara…
