Editor

KASAFIN KUƊIN 2026: Tinubu Ya Bai Wa Tsaro, Lafiya, Noma, Ilimi da Ababen More Rayuwa Muhimmanci na Musamman

Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar da Kasafin Kuɗin Tarayya na shekarar 2026 a gaban zaman haɗin gwiwar Majalisar Tarayya, inda ya bayyana cewa kasafin ya mayar da hankali kan ƙarfafa tsaro, bunƙasa tattalin arziki, inganta jin daɗin al’umma da gina ƙasa mai ɗorewa. Kasafin, mai taken “Kasafin Ƙarfafa Tushen Arziki, Sabunta Juriya…

Read More

Gwamnatin Tarayya ta yi sabon tsarin faɗakar da jama’a kan sauye-sauye yayin da Ma’aikatun Yaɗa Labarai da Lafiya ke ƙarfafa haɗin gwiwar dabaru

Gwamnatin Tarayya ta bada sanarwar sabon tsari na sadarwa da jama’a, inda ta koma daga dogaro da tarukan manema labarai na lokaci-lokaci zuwa mu’amala kai-tsaye, tsari-tsari, da ma’aikatun da ke aiwatar da ayyuka, domin tabbatar da cewa ’yan Nijeriya sun fahimci sauye-sauyen da ake yi da amfanin su sosai. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…

Read More

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya halarci bikin gabatar da littafi da tsohon Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya rubuta

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya halarci bikin gabatar da littafi da tsohon Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya rubuta, mai taken “Kanun Labarai da Taƙaittun Labarai: Muhiman Lokutan Kafofin Yaɗa Labarai da Aka Fayyace Gwamnati” (“Headlines & Soundbites: Media Moments That Defined an Administration”). Littafin yana bayyana…

Read More

BANKWANA DA 2025: Yadda Gwamnan CBN ya fayyace alfanun zuba jari a Nijeriya, wurin taron manyan masu zuba jari na duniya a Washington

Ashafa Murnai Barkiya An gudanar da taron Shugabannin Kungiyoyin Masu Zuba Jari na Amurka da Afrika, domin bunƙasa kasuwanci da zuba jari tsakanin Amurka da Nijeriya, wanda aka gudanar a Washington, D.C. A taron da aka shirya ranar 15 ga Disamba, Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya gana da manyan shugabannin kasuwanci da…

Read More

BANKWANA DA 2025: Yadda tsare-tsaren CBN ya saukar da malejin hauhawar farashi zuwa kashi 14.45 a ƙarshen shekara

Ashafa Murnai Barkiya Malejin hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya ragu zuwa kashi 14.45 cikin 100 a watan Nuwamba 2025, abinda ke nuna ci gaba da samun sauƙin tashin farashi da rangwamen tsadar rayuwa, daidai lokacin da ake bankwana da shekarar 2025. Hakan kuwa nuni ce tare da ƙarfafa tsammanin cewa matakan tsauraran manufofin kuɗi…

Read More