Skip to content
Fri, May 9, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Category: Al’adu

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi…

Sakkwatawa Ba Sa Goyon Bayan Kudurin Dokar Rage Karfin Sarkin Musulmi
Al'adu

Sakkwatawa Ba Sa Goyon Bayan Kudurin Dokar Rage Karfin Sarkin Musulmi

Haruna YakunuJuly 3, 2024

Sakkwatawan da suka halarci zaman sauraron ra’ayin jama’a akan kudurin dokar yiwa masarautar Mai alfarma Sarkin musulmi gyaran fuska da…

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano
Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Rahoto

Abin da ya sa Ridha Clinic ya zama inuwar kowa

EditorDecember 22, 2023

Daga Muhammad Idrees Cikin burin wannan Harka akwai samar da wasu abubuwa da za su amfani al'umma da rage musu radadin yanayi da kuma koyar da su yadda ake gudanar da wadannan abubuwan. A gaba-gaba na kan wannan buri, akwai abu biyu, samar da makarantu…

Rahoto

Minista na so masu sana’ar talla a kafafen labarai su faɗakar da jama’a kan shirye-shiryen tattalin arziki da Tinubu ya kawo

ALMIZANDecember 9, 2023December 18, 2023

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed IdrisMinistan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga membobin ƙungiyar masu saka tallace-tallace a kafafen yaɗa labarai da su mayar da hankali wajen faɗakar da 'yan Nijeriya kan sababbin tsare-tsaren…

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Biya Bashin Da IMF Ke Bin Najeriya Tare da Ceto Tattalin Arzikin Kasar

EditorMay 8, 2025

A wani gagarumin yunkurin ceto tattalin arzikin Najeriya, Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta kammala biyan bashin da Asusun Bayar da lamuni na IMF ke bin Najeriya wanda ya kai dala biliyan 1.61 (kimanin naira tiriliyan 2.59) Hakan ya tabbata ne bayan bincike da aka yi…

Labarai

Minista Ya Buƙaci Kafafen Yaɗa Labarai Da Su Guji Tallata ’Yan Ta’adda Da ’Yan Bindiga

EditorMay 8, 2025

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga 'yan jarida da su guji tallata ’yan ta’adda da 'yan bindiga da sauran miyagu da ke barazana ga zaman lafiya da tsaron ƙasar nan. Ministan ya bayyana haka ne a ranar…

Labarai

BUNƘASA MATASA: Gwamnatin Zamfara Ta Haɗa Gwiwa Da Oracle A Landan Don Bunƙasa Fasahar Zamani

EditorMay 7, 2025

Gwamnatin Jihar Zamfara ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Jami'ar Oracle domin saka hannun jari a harkar inganta rayuwar matasa, inganta ƙarfin ma’aikata, da kuma tattalin arziki na zamani a ƙarƙashin shirin Bunƙasa Fasaha na Jami’ar Oracle (SDI). An sanya hannu kan yarjejeniyar a…

Labarai

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Ta Fara Bitar Ayyuka Na Tsakiyar Wa’adi

EditorMay 7, 2025

Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fara bita kan yadda ta gudanar da ayyukan ta a zangon aiki na biyu, domin tabbatar da cika manyan abubuwan da Shugaban Ƙasa ya ɗora mata ta hannun Ofishin Tsare-tsare da Bibiyar Ayyuka (CDCU) da ke Ofishin…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Minista Ya Buƙaci Kafafen Yaɗa Labarai Da Su Guji Tallata ’Yan Ta’adda Da ’Yan Bindiga

EditorMay 8, 2025

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga 'yan jarida da su guji tallata ’yan ta’adda da 'yan bindiga da sauran miyagu da ke barazana ga zaman lafiya da…

2
Labarai

BUNƘASA MATASA: Gwamnatin Zamfara Ta Haɗa Gwiwa Da Oracle A Landan Don Bunƙasa Fasahar Zamani

EditorMay 7, 2025

Gwamnatin Jihar Zamfara ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Jami'ar Oracle domin saka hannun jari a harkar inganta rayuwar matasa, inganta ƙarfin ma’aikata, da kuma tattalin arziki na zamani a ƙarƙashin shirin Bunƙasa Fasaha…

3
Labarai

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Ta Fara Bitar Ayyuka Na Tsakiyar Wa’adi

EditorMay 7, 2025

Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fara bita kan yadda ta gudanar da ayyukan ta a zangon aiki na biyu, domin tabbatar da cika manyan abubuwan da Shugaban Ƙasa ya ɗora mata ta…

4
Labarai

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da shugabannin kamfanonin samar da wutar lantarki kan bashin da ake bin bangaren wutar lantarki na Naira tiriliyan 4

EditorMay 6, 2025

Wata sanarwa da mai bada shawara na musamman kan harkokin sadarwa da hulda da jama'a na ministan makamashi Adebayo Adelabu, wato Bolaji Tunji ya fitar a ranar Lahadin, ta ce gwamnatin tarayya ta sha alwashin…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
Almizan English

A Tale of Two Contrasting Books: Babangida: A Journey in Service and Master Your Life @30

EditorMarch 9, 2025
Almizan English

BARAU JIBRIN: METHODICALLY DECIMATING THE KWANKWASSIYA EMPIRE…

EditorNovember 10, 2024November 10, 2024
  • GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA KWAMITIN KULA DA AIKIN HAJJIN 2025, YA JADDADA BUƘATAR KAUTATA JIN DAƊIN ALHAZAN ZAMFARA
  • Babu Kamshin Gaskiya a Cewar da Ake yi, Yan Ta’adda na da Makaman Da suka Fi Na Jami’an tsaron Najeriya, Inji Ministan Tsaro Badaru Abubakar
  • Shugaba Tinubu Ya Biya Bashin Da IMF Ke Bin Najeriya Tare da Ceto Tattalin Arzikin Kasar
  • Minista Ya Buƙaci Kafafen Yaɗa Labarai Da Su Guji Tallata ’Yan Ta’adda Da ’Yan Bindiga
  • BUNƘASA MATASA: Gwamnatin Zamfara Ta Haɗa Gwiwa Da Oracle A Landan Don Bunƙasa Fasahar Zamani
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.