Skip to content
Sat, Nov 15, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Category: Kimiyya

Yaudarar Trump Wajen Amfani da Najeriya Don Ceto Makomar Siyasar Sa a Amurka
Kimiyya

Yaudarar Trump Wajen Amfani da Najeriya Don Ceto Makomar Siyasar Sa a Amurka

EditorNovember 5, 2025

Rubutawa: Aliyu Samba Akwai wata tsohuwar ka’ida a ilimin siyasa da ake kira “Diversionary Theory of War”, wadda ke bayyana…

Tsaro Ya Inganta A Jihar Zamfara, Inji Gwamna Lawal Yayin Tattakin Zaman Lafiya Na Tarihi
Kimiyya

Tsaro Ya Inganta A Jihar Zamfara, Inji Gwamna Lawal Yayin Tattakin Zaman Lafiya Na Tarihi

EditorMay 30, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce tsaro ya inganta sosai a jihar. Gwamnati ta shirya wani tattaki ne a…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙudirin ƙarin harajin kashi 15 cikin ɗari kan shigo da fetur da dizal

EditorNovember 13, 2025

Hukumar kula da harkokin man fetur (Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority – NMDPRA) ta bayyana cewa ba za a aiwatar da kudirin karin harajin kashi 15 cikin dari kan shigo da man fetur (PMS) da dizal ba. Wannan na kunshe ne a cikin…

Labarai

Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya, inji Ministan Yaɗa Labarai

EditorNovember 13, 2025

..Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin ainihin misalin juriya, jarumta, da jajircewa waɗanda suka bayyana tarihin kafafen yaɗa labarai na Nijeriya tun farkon tafiyar dimokiraɗiyya a ƙasar nan. Da yake jawabi a…

Labarai

ƘUNGIYAR GWAMNONIN APC NA PGF SUN ZIYARCI GWAMNAN NEJA

EditorNovember 12, 2025

Daga Bala Musa Minna Kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki a Nijeriya, wacce ake kira Progressives Governors' Forum ( PGF ) ta kawo wata ziyara ga gwamnan jihar Neja, Rt. Hon Umaru Muhammed Bago a jiya Litinin domin jajanta wa al'ummar jihar a kan matsalolin…

Labarai

Jami’ar Tarayya ta Dutse Ta Karɓi Naira Miliyan 867 Don Tallafin Kuɗin Dalibai 7738 Daga NELFUND

EditorNovember 12, 2025

Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD), dake Jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta karɓi jimillar N867,381,000 daga Hukumar Tallafin Kuɗin Karatu ta Ƙasa (NELFUND) domin biyan kuɗin karatu na dalibanta. A cewar wata sanarwa da Babban Akanta (Bursar) na jami’ar, Malam Hassan Balarabe, ya fitar a…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya, inji Ministan Yaɗa Labarai

EditorNovember 13, 2025

..Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin ainihin misalin juriya, jarumta, da jajircewa waɗanda suka bayyana tarihin kafafen yaɗa labarai na Nijeriya tun…

2
Labarai

ƘUNGIYAR GWAMNONIN APC NA PGF SUN ZIYARCI GWAMNAN NEJA

EditorNovember 12, 2025

Daga Bala Musa Minna Kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki a Nijeriya, wacce ake kira Progressives Governors' Forum ( PGF ) ta kawo wata ziyara ga gwamnan jihar Neja, Rt. Hon Umaru Muhammed Bago a…

3
Labarai

Jami’ar Tarayya ta Dutse Ta Karɓi Naira Miliyan 867 Don Tallafin Kuɗin Dalibai 7738 Daga NELFUND

EditorNovember 12, 2025

Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD), dake Jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta karɓi jimillar N867,381,000 daga Hukumar Tallafin Kuɗin Karatu ta Ƙasa (NELFUND) domin biyan kuɗin karatu na dalibanta. A cewar wata sanarwa da Babban…

4
Labarai

SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)

EditorNovember 12, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) tare da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi, domin zaburar da harkokin tattalin arziki bunƙasa. Shirin mai suna Dis-inflation and Growth Acceleration…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, ya halarci taron Talla na Ƙasa
  • Shugaba Tinubu Ya Sabunta Nadin Buba Marwa a Matsayin Shugaban NDLEA har Na Tsawon Shekaru Biyar
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙudirin ƙarin harajin kashi 15 cikin ɗari kan shigo da fetur da dizal
  • Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya, inji Ministan Yaɗa Labarai
  • ƘUNGIYAR GWAMNONIN APC NA PGF SUN ZIYARCI GWAMNAN NEJA
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.