Skip to content
Tue, Oct 14, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Category: Siyasa

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali
Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da…

Sharhi: Shekaru Goma Bayan Sace ‘Yan Matan Chibok: Nijeriya Ba Za ta Ƙara Biyan Kuɗin Fansa Ba
Siyasa

Sharhi: Shekaru Goma Bayan Sace ‘Yan Matan Chibok: Nijeriya Ba Za ta Ƙara Biyan Kuɗin Fansa Ba

EditorApril 16, 2024

Daga BOLA TINUBU Yau shekaru goma cur tun da aka sace ‘yan mata 276 cikin dare daga makarantar su da…

Meet The Executive Secretary/Chief Executive Officer of the National Agricultural Development Fund
Siyasa

Meet The Executive Secretary/Chief Executive Officer of the National Agricultural Development Fund

Haruna YakunuJanuary 7, 2024

Between January and March 2021, the agriculture contributed upto 22.35 percent of the total Gross Domestic Product. Over 70 percent of…

Pictorial
Siyasa

Pictorial

Haruna YakunuJanuary 7, 2024

Kotun Ƙoli za ta saurari ƙarar zaɓen gwamnan Kano ranar Alhamis
Labarai, Siyasa

Kotun Ƙoli za ta saurari ƙarar zaɓen gwamnan Kano ranar Alhamis

EditorDecember 18, 2023

Kotun Ƙolin Najeriya ta sanya ranar Alhamis, 21 ga watan Disamba domin sauraron ƙarar da aka shigar kan zaɓen gwamnan…

SHARI’AR ZAƁEN GWAMNAN ZAMFARA: ‘Ko gobe a ja daga, ba mu tsoron yin gaba-da-gaba da zaɓen ‘inkwankilusib’ – Gwamna
Siyasa

SHARI’AR ZAƁEN GWAMNAN ZAMFARA: ‘Ko gobe a ja daga, ba mu tsoron yin gaba-da-gaba da zaɓen ‘inkwankilusib’ – Gwamna

ALMIZANNovember 21, 2023December 18, 2023

Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara ya bayyana cewa ko kaɗan jam’iyyar PDP a…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

NELFUND ta sake buɗe damar tantance ɗalibai don samun Lamuni na shekarar karatu ta 2024/2025

EditorOctober 12, 2025

Hukumar Lamunin Ilimi ta Najeriya (NELFUND) ta amince da sake buɗe rukunin tantance ɗalibai karo na ƙarshe har na tsawon awanni 48, domin jami’o’i da sauran cibiyoyin ilimi ba su kammala tantance dalibai masu nema ba. Wannan zai fara ne daga ƙarfe 12:00 na daren…

Labarai

Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau

EditorOctober 12, 2025

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, murna bisa nadin sa da aka yi a matsayin Sardaunan Zazzau daga Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli. Nadin ya gudana ne a ranar Asabar, 11 ga Oktoba, a Zariya, Jihar Kaduna.…

Labarai

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

EditorOctober 11, 2025

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga tsaro zuwa tattalin arziki, daga ilimi zuwa lafiya, daga gyaran…

Labarai

Dalilan da Suka Haifar da Jan-ƙafa Wajen Aiwatar da Ayyukan Kasafin 2024 da na 2025 -Yakubu

EditorOctober 11, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta a Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana wa Kwamitin Kuɗaɗe na Majalisar Darattawa dalilan da suka haifar da samun Jan-ƙafa wajen kammala aiwatar da ayyukan kasafin kuɗaɗe na shekarar 2024 da na 2025. Da yake jawabi a gaban…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau

EditorOctober 12, 2025

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, murna bisa nadin sa da aka yi a matsayin Sardaunan Zazzau daga Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli. Nadin ya gudana ne…

2
Labarai

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

EditorOctober 11, 2025

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga…

3
Labarai

Dalilan da Suka Haifar da Jan-ƙafa Wajen Aiwatar da Ayyukan Kasafin 2024 da na 2025 -Yakubu

EditorOctober 11, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta a Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana wa Kwamitin Kuɗaɗe na Majalisar Darattawa dalilan da suka haifar da samun Jan-ƙafa wajen kammala aiwatar da ayyukan kasafin kuɗaɗe na…

4
Labarai

Yaushe Isra’ila Za TA Sake Bude Yaki Da Iran?

EditorOctober 10, 2025

Daga Mujtaba Adam Da aka yi wa wani jami’in gwamnatin Iran tambaya a kan yiwuwar sake buɗe yaƙi a tsakanin Isra’ila da Iran, sai ya bayar da jawabin cewa:“ To dama wa ya ce an…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA
  • Shirin Shugaba Tinubu na rangwamen kuɗin wanke ƙoda ya amfanar marasa lafiya da dama a Jihar Kano
  • NELFUND ta sake buɗe damar tantance ɗalibai don samun Lamuni na shekarar karatu ta 2024/2025
  • Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau
  • NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.