Skip to content
Thu, Nov 6, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: Access

Gwamna Dauda ya bayyana alhinin mutuwar Shugaban Bankin Access, Herbert Wigwe
Labarai

Gwamna Dauda ya bayyana alhinin mutuwar Shugaban Bankin Access, Herbert Wigwe

EditorFebruary 12, 2024

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana mutuwar Shugaban Bankin Acces, Herbert Wigwe, a matsayin babban rashi ga harkar banki a…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

Gwamnatin Tinubu ta mayar da martani kan matakin Amurka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake zargi da tauye ’yancin addini

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan matakin da gwamnatin Amurka ta ɗauka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake ganin suna take ’yancin yin addini. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na ƙasa, Alhaji Mohammed Idris (FNIPR), ne ya bayyana haka…

Labarai

China ta bayyana goyon baya ga Najeriya tare da gargaɗin tsoma bakin ƙasashen waje kan zargin tauye ‘yancin addini

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin China ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Najeriya a yayin da ake samun zazzafar muhawara bayan suka daga Amurka kan yadda gwamnatin Najeriya ke tafiyar da batutuwan addini a cikin ƙasa. Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Waje ta China, Mao Ning, ta bayyana…

Labarai

Rundunar Sojin Najeriya sun fatattaki gungun ‘yan bindiga a Shanono tare da kashe 19 daga cikin su

EditorNovember 5, 2025

Sojojin rundunar hadin gwiwa ta Operation MESA a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin Shanono, a yammacin ranar Asabar, 1 ga watan Nuwamba, 2025. A cewar sanarwar da rundunar ta 3 Brigade ta fitar, sojojin…

Labarai

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a matsayin sabon babi na farfaɗowa da ci gaban Zamfara. A…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

China ta bayyana goyon baya ga Najeriya tare da gargaɗin tsoma bakin ƙasashen waje kan zargin tauye ‘yancin addini

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin China ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Najeriya a yayin da ake samun zazzafar muhawara bayan suka daga Amurka kan yadda gwamnatin Najeriya ke tafiyar da batutuwan addini a cikin ƙasa. Mai magana da…

2
Labarai

Rundunar Sojin Najeriya sun fatattaki gungun ‘yan bindiga a Shanono tare da kashe 19 daga cikin su

EditorNovember 5, 2025

Sojojin rundunar hadin gwiwa ta Operation MESA a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin Shanono, a yammacin ranar Asabar, 1 ga watan Nuwamba, 2025. A…

3
Labarai

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a…

4
Labarai

HIKIMAR SHIGO DA ABINCI DAGA WAJE: Yadda Tinubu ya magance tsadar abinci, ba tare da samun cikas ga Shirin Farfaɗo da Noma a Nijeriya ba

EditorNovember 4, 2025November 5, 2025

Daga Tanimu Yakubu Jaridar Daily Trust ta ranar 6 ga Oktoba 2025, tana ɗauke da ra'ayin ta mai nuni da cewa "Shirin Shigo da Abinci da Gwamnatin Tinubu ke yi yana Gurgunta Harkokin Noma a…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • Jimamin Rasuwar Janar Abdullahi Mohammed, GCFR, Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa
  • Dantsoho Ya Nemi Ƙasashen Afrika Su Hada Kai Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwan Yankin
  • Gwamnatin Tinubu ta mayar da martani kan matakin Amurka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake zargi da tauye ’yancin addini
  • China ta bayyana goyon baya ga Najeriya tare da gargaɗin tsoma bakin ƙasashen waje kan zargin tauye ‘yancin addini
  • Yaudarar Trump Wajen Amfani da Najeriya Don Ceto Makomar Siyasar Sa a Amurka
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.