HANTSI: TSAYUWAR GYALLESU!
Tare Ɗanjuma Katsina An buga wannan rubutun a jaridar ALMIZAN ta ranar Juma’a 17/01/2016. Shekaru 10 da suka wuce. Tashin hankalin da ya faru a Zariya a watan Disamba da ta gabata ya zama wani lamari da za a ci gaba da tattaunawa a kai har zuwa ƙarshen zamani. Kullum sabbin bayanai suna ta fitowa…
