Skip to content
Tue, Nov 18, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: Izala

Shin ya dace Shaikh Masussuka ya amsa muƙabalar da gwamnatin Katsina ta shirya?
Labarai

Shin ya dace Shaikh Masussuka ya amsa muƙabalar da gwamnatin Katsina ta shirya?

EditorNovember 18, 2025

Sakamakon koke-koken da Malam Izala ke yawan aikawa game da salon wa’azin Mahaddacin Alƙur’anin nan da ke Katsina, Shaikh Yahaya…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

CBN Ya Tashi Haiƙan: Malejin farashin kayayyaki ya ƙara yin ƙasa zuwa kashi 16.05, yayin da Asusun Kuɗaɗen Waje ya kai Dala biliyan 46.7

EditorNovember 18, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Tsare-tsaren Hada-hadar Kuɗaɗe a ƙarƙashin aiwatarwar Babban Bankin Nijeriya (CBN) na ci gaba da samun nasarorin haihuwar 'ya'ya masu idanu, har ma da 'yan tagwaye, yayin da farashin kayayyaki ya ƙara sauka ƙasa zuwa kashi 16.05 bisa 100 a watan Oktoba, daga…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin ceto ’yan matan makarantar Kebbi da aka sace cikin gaggawa, ta jaddada kare ’yan ƙasa

EditorNovember 18, 2025

Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwa matuƙa tare da jajanta wa iyalai da dangin ɗalibai mata da aka sace daga Makarantar Sakandaren Mata ta Gwamnati da ke Maga a Ƙaramar Hukumar Danko/Wasagu, a Jihar Kebbi. A cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu a ranar…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin “Next Moonshot”

EditorNovember 17, 2025

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Next Moonshot”, da zai bada damar samun tallafin Naira miliyan 50 ga ɗalibai masu kirkire-kirkire Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ƙaddamar da sabon shirin tallafa wa kirkire-kirkiren ɗalibai da ake kira Student Venture Capital Grant (S-VCG), wanda ke bayar…

Labarai

Farashin Kayan Abinci na cigaba da sauka a Jihohin Arewa Maso Gabas

EditorNovember 17, 2025

Farashin kayayyakin abinci na cigaba da sauka sosai a jihohin Borno, Yobe da Adamawa, a cewar wani bincike da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya gudanar a manyan kasuwanni. Rahoton ya nuna cewa farashin shinkafa, masara, wake, gero, barkono, taliya da man girki ya…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin ceto ’yan matan makarantar Kebbi da aka sace cikin gaggawa, ta jaddada kare ’yan ƙasa

EditorNovember 18, 2025

Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwa matuƙa tare da jajanta wa iyalai da dangin ɗalibai mata da aka sace daga Makarantar Sakandaren Mata ta Gwamnati da ke Maga a Ƙaramar Hukumar Danko/Wasagu, a Jihar Kebbi. A…

2
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin “Next Moonshot”

EditorNovember 17, 2025

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Next Moonshot”, da zai bada damar samun tallafin Naira miliyan 50 ga ɗalibai masu kirkire-kirkire Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ƙaddamar da sabon shirin tallafa wa kirkire-kirkiren ɗalibai da…

3
Labarai

Farashin Kayan Abinci na cigaba da sauka a Jihohin Arewa Maso Gabas

EditorNovember 17, 2025

Farashin kayayyakin abinci na cigaba da sauka sosai a jihohin Borno, Yobe da Adamawa, a cewar wani bincike da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya gudanar a manyan kasuwanni. Rahoton ya nuna cewa farashin…

4
Labarai

Gwamnan CBN ya yaba kan jinjina da kyakkyawar shaidar da Cibiyar S&P Global ta yi wa tattalin arzikin Nijeriya

EditorNovember 16, 2025

Rahoto Daga CBN Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya nuna yabawa dangane da kyakkyawar shaida da jinjina tare da ɗaga matsayi da Cibiyar Bin-diddigin Tattalin Arziki ta Duniya, S&P Global…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • Shin ya dace Shaikh Masussuka ya amsa muƙabalar da gwamnatin Katsina ta shirya?
  • Ta’aziyya: Dan Agbese gwarzo ne na haƙiƙa a fagen aikin jarida, inji Ministan Yaɗa Labarai
  • CBN Ya Tashi Haiƙan: Malejin farashin kayayyaki ya ƙara yin ƙasa zuwa kashi 16.05, yayin da Asusun Kuɗaɗen Waje ya kai Dala biliyan 46.7
  • Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin ceto ’yan matan makarantar Kebbi da aka sace cikin gaggawa, ta jaddada kare ’yan ƙasa
  • Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin “Next Moonshot”
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.