NAZARI: Yadda shirin CBN na ƙarfafa jarin bankuna zai fara samar da gagarimin tattalin arziki tun daga 2026
Daga Ashafa Murnai Barkiya Yanzu haka dai Babban Bankin Nijeriya (CBN) a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Olayemi Cardoso na ci gaba da ƙoƙarin tabbatar da kyakkyawan tsari da ƙa’idoji tare da ƙarfafa tsarin kuɗin Nijeriya, shirin sake ƙarfafa jarin bankuna da ake aiwatarwa na nuna aniyar CBN wajen kafa tsarin kuɗi mai ƙarfi da juriya, wanda…
