Ƙaramin Ministan Tsaro na amfani da jami’an tsaro don tsoratar da ‘yan adawa, Cewar Kakakin Gwamnan Zamfara

Wannan wata tattaunawa ce mai armashi da ta ja hankalin jama’a, wanda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Zamfara, Babban Mai Bai wa Gwamnan Shawara na Musamman kan Harkokin Watsa Labarai, Sulaiman Bala Idris ya yi, inda ya bayyana ƙwarewa da jajircewa wajen fayyace matsayar gwamnatin jihar kan zargin sace wani hadimin gwamnan. Hirar ta…

Read More

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ya karɓi baƙuncin Shugaban Hukumar Ƙidayar Jama’a ta Ƙasa (NPC)

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya karɓi baƙuncin Shugaban Hukumar Ƙidayar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dokta Aminu Yusuf, tare da Darakta Janar na Hukumar, Dokta Osifo Tellson Ojogun, a ofishinsa, a jiya Laraba. Ministan ya ba su tabbacin cikakken goyon baya domin tabbatar da nasara, yayin da suke ƙoƙarin sake farfaɗo…

Read More

Gwamnatin Tarayya da ASUU sun kulla yarjejeniya ta farko a tarihi domin kawo karshen yawan yajin aiki a jami’o’in Najeriya

A wani muhimmin mataki da ake ganin zai sauya fasalin ilimin jami’a a Najeriya, Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) sun kulla wata babbar yarjejeniya da nufin inganta jin daɗin malamai, tabbatar da zaman lafiyar aiki da kuma kawo ƙarshen yawan yajin aikin da ya shafe shekaru yana durƙusar da jami’o’in ƙasar….

Read More

TINUBU YA ISA ABU DHABI DON TARON ADSW 2026

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Abu Dhabi na ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) a daren Lahadi, domin halartar taron Abu Dhabi Sustainability Week (ADSW) na 2026, wanda zai fara a yau Litinin. Jirgin Shugaban Ƙasan ya sauka a Sashen Shugaban Ƙasa na Filin Jirgin Sama na Zayed da misalin ƙarfe 11:30 na…

Read More