Sa-ido kan bankuna da yaƙi da hauhawar farashi ne muhimman manufofin CBN a 2026 -Cardoso
ASHAFA MURNAI BARKIYA Babban Bankin Nijeriya (CBN) zai ba da fifiko ga ƙarfafa sa ido kan bankuna, daƙile hauhawar farashi, sabunta tsarin biyan kuɗi, da gyaran tsare-tsare na cikin gida a shekarar 2026, kamar yadda Gwamnan CBN, Olayemi Cardoso ya tabbatar. Cardoso ya ce Babban Bankin Nijeriya zai ci gaba da ƙoƙarin ƙarfafa kulawa da…
