Galadiman masarautar Kano Abbas Sanusi ya rasu bayan doguwar jinya
Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano wanda ake matukar girmamawa, mai shekaru 91, ya rasu a ranar Talata biyo bayan doguwar jinya. Kamar yadda PM News ta ruwaito, Abbas Sanusi sananne ne a masarautar Kano, inda ya taba kasancewa Wamban Kano kuma babban mai bayar da shawara a karkashin marigayi sarkin Kano Alhaji Ado Bayero daga…
