Tinubu ya dage wajen samar da tsaro da zaman lafiya — Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana ɗaukar matakan da suka dace domin samar da zaman lafiya da tsaro a matsayin ginshiƙan cigaban ƙasa nan masu ɗorewa. Mai taimaka wa ministan kan harkokin yaɗa labarai Malam Rabiu Ibrahim, ya faɗa a sanarwa ga…
