Har Yanzu Akume Ne Sakataren Gwamnatin Tarayya – Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa babu wani canji da aka yi game da matsayin Sanata George Akume a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A cikin wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai ba Shugaban Ƙasa shawara na musamman kan harkokin bayani da dabarun yada labarai, ya fitar a yau Asabar, an bayyana cewa Shugaban Ƙasa…
