Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba yin sulhu da su ba. Gwamnan ya faɗa wa mutanen Zamfara cewa gwamnatinsa ba za ta taba yin sulhu da ‘yan bindiga ba, kuma za…
