Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa sama da Gidajen Talakawa 226,000 a Jihar Nasarawa
Gwamnatin Tarayya ta ce kimanin gidaje 226,760 da ke cikin mawuyacin hali a jihar Nasarawa sun amfana daga shirin Household Prosperity and Empowerment (HOPE), wato shirin ƙarfafa gidaje da rage talauci. Mai kula da shirin HOPE a jihar, Rhoda Agbawu, ce ta bayyana haka a yayin taron kwana ɗaya da aka gudanar a Lafia domin…
