Kwararren Masanin Tsaro, Bulama Bukarti, Ya Karyata Ikirarin El-Rufa’i Kan Biyan ’Yan Bindiga Kuɗaɗen Fansa
Wani masanin tsaro, Dr. Bulama Bukarti, ya karyata ikirarin da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi cewa gwamnatin tarayya tana biyan kudaden fansa tare da samar da kayayyaki ga ’yan bindiga da ke addabar Najeriya. El-Rufai ya yi wannan zargi ne a shirin Sunday Politics na tashar Channels TV, inda ya dora alhakin…
