Ƙungiyar Tarayyar Afirka ta gargaɗi Amurka kan tsoma baki cikin lamurran Najeriya tare da kira ga tattaunawar Diflomasiyya
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta bayyana goyon bayanta ga cikakken ikon Najeriya kan harkokinta na cikin gida tare da tabbatar da ’yancin addini da bin doka da oda a kasar. A wata sanarwa da Hukumar Tarayyar Afirka (AUC) ta fitar, ta jaddada cewa tana da cikakken kishin kiyaye dokokin da ke cikin kundin kafa kungiyar,…
