Gyaran tsarin ilimi na Tinubu yana samar da damarmaki ga matasan Nijeriya – Minista
Daga hagu: Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, yana musabaha da Shugaban Jami’ar Yakubu Gowon, Farfesa Hakeem Babatunde Fawehinmi, a lokacin ziyarar a ranar 22 ga Janairu, 2026, a Abuja. Hoto daga: Khalid Ahmed Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa gyare-gyaren da Shugaba Bola…
