Skip to content
February 20, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
January 2026
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Dec   Feb »
  • Home
  • 2026
  • January
  • 30

Day: January 30, 2026

  • Labarai

Mataimakin Shugaban Ƙasa ya Kaddamar da Shirin Sake Tsugunar da Al’ummar Tudun Biri a Kaduna

Editor3 weeks ago03 mins

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Shirin Sake Tsugunar da Al’ummar Tudun Biri da ke Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna, biyo bayan alkawarin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi na sake gina yankin bayan hatsarin jefa bam na soji bisa kure da ya faru kimanin shekaru biyu da suka gabata….

Read More
  • Labarai

Ziyarar shugabannin kamfanin MTN zuwa hedikwatar CBN ta yi armashi

Editor3 weeks ago02 mins

Ashafa Murnai Barkiya A ranar Laraba, 28 ga Janairu 2026 shugabannin kamfanin MTN suka kai wa Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso ziyara. Hoto na ɗaya: Hoto na biyu: Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso (a tsakiya), tare da Shugaban Rukunin Kamfanin MTN kuma Babban Daraktan Zartarwa (CEO), Ralph Mupita (a dama), da…

Read More
  • Labarai

Gwamnan Zamfara Ya Yaba Da Gudumawar Ɗan Majalisa Hon. Mai Palace A Bangaren Kiwon Lafiya

Editor3 weeks ago04 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jinjina wa ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Ahmadu Mai Palace, bisa rawar da ya taka wajen inganta harkokin kiwon lafiya a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin ƙaddamarwa, sabuntawa tare da faɗaɗa Cibiyar Kiwon Lafiya a Matakin Farko ta Dakta Karima…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.