Shugaba Tinubu ya gana da Gwamnan Kwara

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya karɓi bayanai a yau Alhamis daga Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq game da harin ’yan ta’adda da aka kai a Worro, ƙaramar hukumar Kaiama ta Jihar Kwara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *