Skip to content
Thu, Sep 18, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Author: ALMIZAN

Minista Hannatu Musawa ta ƙudiri aniyar kafa Gidan Tarihi da Gidan Wasanni na Ƙasa a Abuja
Labarai

Minista Hannatu Musawa ta ƙudiri aniyar kafa Gidan Tarihi da Gidan Wasanni na Ƙasa a Abuja

ALMIZANDecember 15, 2023December 18, 2023

Barista Hannatu Musa Musawa (ta farko daga dama) tare da jami’an ma’aikatar ta a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa a ranar…

Gwamnan Zamfara ya jajanta wa al’ummar yankunan Zurmi, Maru, Tsafe da kewaye, ya jinjina wa jami’an tsaro
Labarai

Gwamnan Zamfara ya jajanta wa al’ummar yankunan Zurmi, Maru, Tsafe da kewaye, ya jinjina wa jami’an tsaro

ALMIZANDecember 14, 2023December 18, 2023

Gwamnan Zamfara Dauda Lawal Biyo bayan hare-haren ‘yan bindiga da aka yi fama da su baya-bayan nan, Gwamnan Zamfara Dauda…

A karon farko, Saudiyya ta sake bude hanyar Umrah ga Iraniyawa tun shekarar 2015
Kasashen Ketare

A karon farko, Saudiyya ta sake bude hanyar Umrah ga Iraniyawa tun shekarar 2015

ALMIZANDecember 14, 2023December 18, 2023

A karon farko cikin sama da shekaru takwas, mahajjatan Iran za su ziyarci wurare mafi tsarki a kasar Saudiyya daga…

Majalisar Dattawa ta ce kuɗaɗen kasafin 2024 na Ma’aikatar Yaɗa Labarai sun yi kaɗan, sai an ƙara sosai
Labarai

Majalisar Dattawa ta ce kuɗaɗen kasafin 2024 na Ma’aikatar Yaɗa Labarai sun yi kaɗan, sai an ƙara sosai

ALMIZANDecember 13, 2023December 18, 2023

Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Godswill Akpabio Kwamitin Majalisar Dattawa Mai Lura da Harkokin Yaɗa Labarai, ya nuna rashin amincewa dangane…

Minista na so masu sana’ar talla a kafafen labarai su faɗakar da jama’a kan shirye-shiryen tattalin arziki da Tinubu ya kawo
Rahoto

Minista na so masu sana’ar talla a kafafen labarai su faɗakar da jama’a kan shirye-shiryen tattalin arziki da Tinubu ya kawo

ALMIZANDecember 9, 2023December 18, 2023

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…

Shirin Wayar Da Kai: Ministan Yaɗa Labarai ya kafa kwamitin tsara daftarin cusa ɗa’a, kishin ƙasa da kyawawan ɗabi’u
Labarai

Shirin Wayar Da Kai: Ministan Yaɗa Labarai ya kafa kwamitin tsara daftarin cusa ɗa’a, kishin ƙasa da kyawawan ɗabi’u

ALMIZANDecember 7, 2023December 18, 2023

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris A ƙoƙarin da ma’aikatar sa ke yi na fara shirin…

Taron COP28: Su Tinubu da sauran tawagar Nijeriya ba sharholiya ce ta kai su Dubai ba, in ji Idris
Labarai

Taron COP28: Su Tinubu da sauran tawagar Nijeriya ba sharholiya ce ta kai su Dubai ba, in ji Idris

ALMIZANDecember 5, 2023December 18, 2023

Shugaba Tinubu na gabatar da jawabi a taron COP28 a Dubai * Minista ya yi bayani kan masu cewa tawagar…

Northern christian clergys commensurate  with  muslims over mistaken bomb attack at muslim community in kaduna
Almizan English

Northern christian clergys commensurate with muslims over mistaken bomb attack at muslim community in kaduna

ALMIZANDecember 4, 2023December 18, 2023

  Northern christian clergys commensurate  with kaduna state Govt, and all muslims scholars over mistaken bomb attack at muslim community…

Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Nijeriya – Idris
Rahoto

Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Nijeriya – Idris

ALMIZANDecember 4, 2023December 18, 2023

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…

Group Tasks Nigerians With Constructive Action to Address Electoral Challenges.
Almizan English

Group Tasks Nigerians With Constructive Action to Address Electoral Challenges.

ALMIZANDecember 4, 2023December 18, 2023

An Islamic Group, AHLUL-BAYT Nigeria has advocated citizens participation, rules of law as well as equity and justice as key…

Posts navigation

Older posts
  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

Hukumar Kwastan ta Najeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4% na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kudi

EditorSeptember 17, 2025

Hukumar Kwastan ta Najeriya (NCS) ta bayyana cewa ta karɓi umarnin Ma’aikatar Kudi na dakatar da aiwatar da harajin kashi 4% na Farashin kaya kafin ɗauko su daga ƙasar da aka samo su wato Free-on-Board (FOB) da aka ɗora kan kayayyakin da ake shigo da…

Labarai

Farashin kayan masarufi na ci gaba da sauka a Najeriya – Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS)

EditorSeptember 17, 2025

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ya sauka zuwa kashi 20.12 cikin ɗari a watan Agusta 2025. A cikin rahoton da hukumar ta fitar kan Consumer Price Index (CPI) da hauhawar farashin kaya na watan Agusta, ta bayyana cewa…

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da kudin harajin kwastam na kashi 4% kan Kayan da ake shigo da su Najeriya

EditorSeptember 17, 2025

Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta dakatar da aiwatar da kudin harajin kashi 4% na Farashin kaya kafin ɗauko su daga ƙasar da aka samo su ( Free on Board [FOB]) da Hukumar Kwastam ta sanya a kan kayayyakin da ake shigo da su ƙasar.…

Labarai

Za A Fassara Kasafin Kuɗaɗe Zuwa Hausa Da Wasu Harsunan Najeriya -Yakubu

EditorSeptember 14, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta na Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa ana kan shirye-shiryen fassara bayanan kasafin kuɗaɗe na 2025 zuwa harsunan cikin gida. Yakubu ya bayyana haka a da yake bayani kan kasafin kuɗaɗe, wurin taron masu ruwa da tsaki…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Farashin kayan masarufi na ci gaba da sauka a Najeriya – Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS)

EditorSeptember 17, 2025

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ya sauka zuwa kashi 20.12 cikin ɗari a watan Agusta 2025. A cikin rahoton da hukumar ta fitar kan Consumer Price Index (CPI)…

2
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da kudin harajin kwastam na kashi 4% kan Kayan da ake shigo da su Najeriya

EditorSeptember 17, 2025

Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta dakatar da aiwatar da kudin harajin kashi 4% na Farashin kaya kafin ɗauko su daga ƙasar da aka samo su ( Free on Board [FOB]) da Hukumar Kwastam ta…

3
Labarai

Za A Fassara Kasafin Kuɗaɗe Zuwa Hausa Da Wasu Harsunan Najeriya -Yakubu

EditorSeptember 14, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta na Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa ana kan shirye-shiryen fassara bayanan kasafin kuɗaɗe na 2025 zuwa harsunan cikin gida. Yakubu ya bayyana haka a da yake…

4
Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aiki Da Kasafin 2025 Cikin Satumba -Yakubu

EditorSeptember 14, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za a fara aiki da kasafin 2025 a cikin watan Satumba. Babban Darakta na Ofishin Kasafin Kuɗaɗe na Tarayya, Tanimu Yakubu ne ya tabbatar da haka, yana…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
Almizan English

A Tale of Two Contrasting Books: Babangida: A Journey in Service and Master Your Life @30

EditorMarch 9, 2025
  • Shugaba Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-baci a Jihar Rivers
  • Gwamnatin Tarayya ta fara aikin samar da wutar lantarki daga hasken rana a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano
  • Hukumar Kwastan ta Najeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4% na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kudi
  • Farashin kayan masarufi na ci gaba da sauka a Najeriya – Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS)
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da kudin harajin kwastam na kashi 4% kan Kayan da ake shigo da su Najeriya
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.