Ramadan: An Nemi Al’umma Su Tausaya Wa Junansu
Daga Bello Hamza, Abuja A halin yanzu an bukaci al’umma Musulmi su tabbatar da sun tausayawa al’ummar da suke mu’amala dasu ba tare da nuna bambanci ba, musamman ganin mun shiga wata mai alfarma ta Ramadan watan da ake ninka ladan dukkan ayyukan alhairi da mutum ya yi. Wannan kira ya fito ne daga bakin…
