Skip to content
Mon, Jul 14, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Author: Editor

Mataimakin Shugaban kasa, ya isa Kano zaman makokin Dantata
Labarai

Mataimakin Shugaban kasa, ya isa Kano zaman makokin Dantata

EditorJuly 3, 2025

A ci gaba da nuna alhininta kan rasuwar Marigayi Alh Aminu Dantata, Wata tawagar gwamnatin tarayya ƙarƙashin Mataimakin Shugaban Kasa…

VFS Global Inaugurates New UK Visa Premium Application Centre in Kano to Serve Northern Nigeria
Labarai

VFS Global Inaugurates New UK Visa Premium Application Centre in Kano to Serve Northern Nigeria

EditorJuly 3, 2025July 3, 2025

Kano, Nigeria – In a move aimed at enhancing access to UK visa services for travellers across Northern Nigeria, VFS…

Zamfara Babban Wuri Ne Na Aikin Noma Mai Amfani Da Hasken Rana, Inji Gwamna Lawal
Labarai

Zamfara Babban Wuri Ne Na Aikin Noma Mai Amfani Da Hasken Rana, Inji Gwamna Lawal

EditorJuly 3, 2025

Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa Jihar Zamfara na cin gajiyar tsananin hasken rana a duk shekara, inda ya sanya…

IƘIRARIN ƘARYA: Yadda ’Yan Bindiga Suka Tilasta Wa Wasu Amsa Wai Su ’Yan Uwan ​​Gwamnan Zamfara Ne
Labarai

IƘIRARIN ƘARYA: Yadda ’Yan Bindiga Suka Tilasta Wa Wasu Amsa Wai Su ’Yan Uwan ​​Gwamnan Zamfara Ne

EditorJuly 1, 2025

Biyo bayan farmakin da jami’an tsaro na haɗin gwiwa da Askarawan Zamfara suka kai, ’yan bindigar da ke barna a…

Tawagar Gwamnatin Tarayya Da Ɗangote Sun Halarci Jana’izar Aminu Ɗantata a Saudiyya
Labarai

Tawagar Gwamnatin Tarayya Da Ɗangote Sun Halarci Jana’izar Aminu Ɗantata a Saudiyya

EditorJuly 1, 2025

Wata tawaga daga Gwamnatin Tarayya ta halarci jana’izar fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata, wadda aka yi…

AREWACIN NAJERIYA YA SAMI KARIN MEGA WAT 120 NA WUTAR LANTARKI
Labarai

AREWACIN NAJERIYA YA SAMI KARIN MEGA WAT 120 NA WUTAR LANTARKI

EditorJuly 1, 2025

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya, TCN, ya sanar da samar da wutar lantarki da sabbin taransfoma guda biyu da…

Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Miƙa Saƙon Ta’aziyya Daga Tinubu Tare Da Yin Addu’o’i A Gidan Ɗantata A Madina Kafin A Rufe Shi Gobe
Labarai

Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Miƙa Saƙon Ta’aziyya Daga Tinubu Tare Da Yin Addu’o’i A Gidan Ɗantata A Madina Kafin A Rufe Shi Gobe

EditorJune 30, 2025June 30, 2025

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta isa gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a Madina domin isar da saƙon ta’aziyyar Shugaban Ƙasa Bola…

Har Yanzu Akume Ne Sakataren Gwamnatin Tarayya – Fadar Shugaban Ƙasa
Labarai

Har Yanzu Akume Ne Sakataren Gwamnatin Tarayya – Fadar Shugaban Ƙasa

EditorJune 29, 2025

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa babu wani canji da aka yi game da matsayin Sanata George Akume a matsayin…

Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100
Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100

EditorJune 28, 2025

A wani ƙoƙari na murƙushe ta’addanci da Gwamna Dauda Lawal yake yi, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kashe sama…

Shugaba Tinubu Ya Yi Jimamin Rasuwar Fitaccen Dan Kasuwa, Alhaji Aminu Dantata
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Yi Jimamin Rasuwar Fitaccen Dan Kasuwa, Alhaji Aminu Dantata

EditorJune 28, 2025

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana jimaminsa kan rasuwar dattijon kasa, jagora a kasuwanci kuma shahararren mai taimakon jama’a,…

Posts navigation

Older posts
Newer posts
  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

KWAMANDAN ISWAP IBN ALI YA MIKA WUYA BAYAN DA SOJOJIN NAJERIYA SUKA HALLAKA ‘YAN TA’ADDA DA DAMA A BORNO

EditorJuly 13, 2025

Sojojin Najeriya sun sake samun nasara a fagen yaki da ta’addanci, yayin da babban kwamandan ‘yan ta’addan ISWAP, Ibn Ali, ya mika wuya tare da ajiye dukkan makamai da alburusai dake hannunsa. Wannan nasarar ta faru ne a Bama, Jihar Borno, yayin da dakarun Operation…

Labarai

Gwamnatin Tinubu Za ta Gina wa Ƴan Gudun Hijira gidaje 200 A Kebbi

EditorJuly 11, 2025

Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Gidaje 200 Ga ’Yan Gudun Hijira a Jihar Kebbi A Ƙarƙashin Hukumar NEMA, domin rage musu radadin rashin matsuguni da suka samu sakamakon ƙalubalen da suka fuskanta. Babbar Daraktar Hukumar, Hajiya Zubaida Umar ce ta sanar da hakan yayin kaddamar…

Labarai

Tinubu Yana Goyon Bayan Ƙananan Hukumomi Su Ci Gashin Kan Su – Minista

EditorJuly 11, 2025

Tinubu Yana Goyon Bayan Ƙananan Hukumomi Su Ci Gashin Kan Su – Minista Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, yana da cikakken ƙudiri na tabbatar da ’yancin cin gashin kai na ƙananan hukumomi domin…

Labarai

NELFUND: An fara biyan kudin kashewa na ɗaliban da suka gyara asusun bankin su daga wallet zuwa banki

EditorJuly 11, 2025

Hukumar Lamunin Karatu ta Najeriya (NELFUND) ta fara biyan kudin kashewa na buƙatun yau da kullum ga daliban da suka sabunta bayanan asusun bankinsu daga kananan asusu (Wallet) zuwa manyan asusun bankuna. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da Daraktar Sadarwa ta NELFUND, Mrs Oseyemi…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Gwamnatin Tinubu Za ta Gina wa Ƴan Gudun Hijira gidaje 200 A Kebbi

EditorJuly 11, 2025

Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Gidaje 200 Ga ’Yan Gudun Hijira a Jihar Kebbi A Ƙarƙashin Hukumar NEMA, domin rage musu radadin rashin matsuguni da suka samu sakamakon ƙalubalen da suka fuskanta. Babbar Daraktar Hukumar,…

2
Labarai

Tinubu Yana Goyon Bayan Ƙananan Hukumomi Su Ci Gashin Kan Su – Minista

EditorJuly 11, 2025

Tinubu Yana Goyon Bayan Ƙananan Hukumomi Su Ci Gashin Kan Su – Minista Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, yana da cikakken ƙudiri na…

3
Labarai

NELFUND: An fara biyan kudin kashewa na ɗaliban da suka gyara asusun bankin su daga wallet zuwa banki

EditorJuly 11, 2025

Hukumar Lamunin Karatu ta Najeriya (NELFUND) ta fara biyan kudin kashewa na buƙatun yau da kullum ga daliban da suka sabunta bayanan asusun bankinsu daga kananan asusu (Wallet) zuwa manyan asusun bankuna. Hakan na ƙunshe…

4
Labarai

Jawabi na ba shi da alaƙa da abin da ya faru a Jihar Rivers, Tsohon Tarihi na bayar — Shettima

EditorJuly 11, 2025

Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa ya bayyana damuwa kan yadda wasu kafafen yaɗa labarai suka juya maganganun Sanata Kashim Shettima da ya gabatar a lokacin da yake jawabi a wajen kaddamar da littafin “OPL 245: The…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
Almizan English

A Tale of Two Contrasting Books: Babangida: A Journey in Service and Master Your Life @30

EditorMarch 9, 2025
  • Rasuwar Buhari: Gwamnatin Tarayya ta aika Shettima Landan domin jagorantar dawo da gawar marigayin Najeriya
  • Matasa Miliyan 7 Za Su Amfana da Horo a Fannin Fasahar Zamani Daga Gwamnatin Tarayya da Hadin Gwiwa da Dubai
  • KWAMANDAN ISWAP IBN ALI YA MIKA WUYA BAYAN DA SOJOJIN NAJERIYA SUKA HALLAKA ‘YAN TA’ADDA DA DAMA A BORNO
  • Gwamnatin Tinubu Za ta Gina wa Ƴan Gudun Hijira gidaje 200 A Kebbi
  • Tinubu Yana Goyon Bayan Ƙananan Hukumomi Su Ci Gashin Kan Su – Minista
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.