Tsofaffin Manyan Sakatarori Sun Karrama Gwamna Lawal, Sun Yaba Da Ayyukan Ci Gaban Zamfara
Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. An miƙa masa lambar yabo ta girmamawa ne a ranar Juma’a a ɗakin taro na Gidan Gwamnati da ke Gusau, yayin wani taro da ya haɗa manyan tsofaffin jami’an…
