MDD ta dakatar da taimakon abinci a birnin Sudan da RSF ta ƙwace
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta dakatar da kai kayyakin abinci zuwa jihar Gezira na wani ɗan lokaci, kwanaki bayan da dakarun RSF suka ƙwace iko da birnin Wada Madani. Shugaban hukumar WFP a Sudan, Eddie Rowe cikin wata sanarwa a ranar Laraba, ya ce wajen mafaka a yanzu ya zama fagen…
