Skip to content
February 20, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
February 2026
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
232425262728  
« Jan    
  • Home
  • Kasashen Ketare
  • Page 2

Category: Kasashen Ketare

  • Kasashen Ketare

Ba bambanci tsakanin Netanyahu na Isra’ila da Hitler – Tayyip Erdogan

Editor2 years ago03 mins

Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, a ranar Laraba ya ayyana Isra’ila a matsayin “kasar ta’addanci” wadda shugabannin ta “dole a hukunta su a kotunan kasa-da-kasa.” Kamar ya ke a cikin wani rahoto na kafar watsa labarai ta Sahara Reporters A cewar Reuters, Erdogan ya ma bayyana cewa babu wani banbanci a tsakanin Firaministan kasar…

Read More
  • Kasashen Ketare

MDD ta dakatar da taimakon abinci a birnin Sudan da RSF ta ƙwace

Editor2 years ago02 mins

Hukumar samar da abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta dakatar da kai kayyakin abinci zuwa jihar Gezira na wani ɗan lokaci, kwanaki bayan da dakarun RSF suka ƙwace iko da birnin Wada Madani. Shugaban hukumar WFP a Sudan, Eddie Rowe cikin wata sanarwa a ranar Laraba, ya ce wajen mafaka a yanzu ya zama fagen…

Read More
  • Kasashen Ketare

Bitar kundin yadda Yahudawa suka tsara mallake duniya

Haruna Yakunu2 years ago2 years ago024 mins

  TARE DA YUSUF KABIR An tarjama littafin zuwa harshen Nasara, an kuma sanya masa suna “The Zionist Plan for the Middle East” ko kuma “A Strategy for Israel in the Nineteen Eighties.” Farfesa Isra’iil Shahak ne ya tarjama shi. Ga ]an bayani a kansa: Isra’ila Shahak Farfesa ne a fannin ilimin kimiyyar halitta a…

Read More
  • Kasashen Ketare

Yamanawa Sun Sake Kai Hari Kan Wasu Jiragen Ruwa Guda Biyu Na Isra’ila

Editor2 years ago2 years ago13 mins

Daga Ammar M. Rajab Dakarun kasar Yemen sun kaddamar da hare-hare kan wasu jiragen ruwa guda biyu da ke kan hanyar zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila da ke tafiya a tekun Bahar Maliya a wani yunkuri na ci gaba da matsin lamba ga Isra’ila da kawayenta domin su kawo karshen wuce gona da iri da suke…

Read More
  • Kasashen Ketare

A karon farko, Saudiyya ta sake bude hanyar Umrah ga Iraniyawa tun shekarar 2015

ALMIZAN2 years ago2 years ago03 mins

A karon farko cikin sama da shekaru takwas, mahajjatan Iran za su ziyarci wurare mafi tsarki a kasar Saudiyya daga ranar 19 ga watan Disamba, kamar yadda kafar yada labaran Iran ta ruwaito a ranar Laraba 13 ga watan Disamba. Wannan ci gaban shi ne sabon alamar ingantuwar dangantaka tsakanin mabiya Shi’a da Saudi Arabiya…

Read More
  • Kasashen Ketare
  • Labarai

Nijeriya ta tabbatar wa Amurka da ci gaba da yin riƙo da ‘yancin ‘yan jarida

ALMIZAN2 years ago2 years ago03 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙara tabbatar wa da gwamnatin Amurka cewa Nijeriya na kan turbar da ta ke a kai ta yin riƙo da ‘yancin ‘yan jarida da kafafen yaɗa labarai. Ya ce akwai buƙatar wannan ‘yanci sosai…

Read More
  • 1
  • 2

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.