Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya halarci taron Talla na Ƙasa karo na biyar da Hukumar Kula da Talla ta Najeriya ( Advertising Regulatory Council of Nigeria – ARCON) ta shirya, a ranar 13 ga Nuwamba 2025, a Abuja.”
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, ya halarci taron Talla na Ƙasa
