Shugaba Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Kimiyyar Kiwon Lafiya ta Tarayya Azare zuwa Jami’ar Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare zuwa Sheikh Dahiru Usman Bauchi University of Medical Sciences, Azare, domin girmama marigayi fitaccen malami kuma dattijo a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Sanarwar sauya sunan jami’ar ta zo ne a matsayin girmamawa ga irin rawar da marigayin ya…

Read More

Tinubu na Kafa Ginshiƙai Masu Ƙarfi don Tsaro, Ci Gaba da Sabunta Ƙasa – Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ɗaukar matakai a tsanake kuma masu muhimmanci domin daidaita tattalin arzikin Nijeriya, ƙarfafa tsaron ƙasa, da kuma shimfiɗa tubalin wadata mai ɗorewa na dogon lokaci. Ministan ya faɗi hakan ne a daren Juma’a yayin wata liyafar…

Read More

KASAFIN KUƊIN 2026: Tinubu Ya Bai Wa Tsaro, Lafiya, Noma, Ilimi da Ababen More Rayuwa Muhimmanci na Musamman

Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar da Kasafin Kuɗin Tarayya na shekarar 2026 a gaban zaman haɗin gwiwar Majalisar Tarayya, inda ya bayyana cewa kasafin ya mayar da hankali kan ƙarfafa tsaro, bunƙasa tattalin arziki, inganta jin daɗin al’umma da gina ƙasa mai ɗorewa. Kasafin, mai taken “Kasafin Ƙarfafa Tushen Arziki, Sabunta Juriya…

Read More

Gwamnatin Tarayya ta yi sabon tsarin faɗakar da jama’a kan sauye-sauye yayin da Ma’aikatun Yaɗa Labarai da Lafiya ke ƙarfafa haɗin gwiwar dabaru

Gwamnatin Tarayya ta bada sanarwar sabon tsari na sadarwa da jama’a, inda ta koma daga dogaro da tarukan manema labarai na lokaci-lokaci zuwa mu’amala kai-tsaye, tsari-tsari, da ma’aikatun da ke aiwatar da ayyuka, domin tabbatar da cewa ’yan Nijeriya sun fahimci sauye-sauyen da ake yi da amfanin su sosai. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…

Read More

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya halarci bikin gabatar da littafi da tsohon Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya rubuta

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya halarci bikin gabatar da littafi da tsohon Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed, ya rubuta, mai taken “Kanun Labarai da Taƙaittun Labarai: Muhiman Lokutan Kafofin Yaɗa Labarai da Aka Fayyace Gwamnati” (“Headlines & Soundbites: Media Moments That Defined an Administration”). Littafin yana bayyana…

Read More