Yadda ‘yan ta’adda suka sace dalibai kusan 300 a Kaduna
Dalibai da malamai kusan 300 aka bayyana ‘yan bindiga wadanda ake zargin ‘yan ta’adda ne da a karkara aka fi sani da ‘yan fashi sun yi garkuwa da su, a kauyen Kuriga, karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna. Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, wadanda abin ya shafa da suka hada da shugaban makarantar…
