Ministan Yaɗa Labarai ya taya Gwamna Bago murnar cika shekara 51
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya taya Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Mohammed Umar Bago, murnar cikar sa shekara 51 a duniya. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar, Idris ya yaba wa gwamnan bisa shugabancin sa da kuma jajircewar sa wajen ganin cigaban Jihar Neja. Ya ce:…
