Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’ummar Borno kan ambaliyar ruwa
Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’umma da gwamnatin Jihar Borno kan mummunar ambaliyar ruwa da ta auku a Maiduguri da kewaye sakamakon fashewar da madatsar ruwa ta Alau ta yi a safiyar Talata. Ambaliyar ta lalata kadarori, gidaje, da ababen more rayuwa, tare da raba iyalai da dama da muhallan su. A cikin wata takarda…
