Duk da matsalolin da ake ciki, Nijeriya za ta ci gaba da bunƙasa – Minista Idris
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Nijeriya za ta ci gaba da bunƙasa duk da matsalolin da ta ke fuskanta. A cikin wata sanarwa ga manema labarai da ya bayar a Abuja a ranar Lahadi, ministan ya ce, “Ba za a ce ba a cikin wani yanayi na…
