Tinubu ya dawo gida bayan ya kai ziyara Ƙatar
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sauka Abuja bayan ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai a ƙasar Ƙatar. Jirgin shugaban ƙasa, mai lamba NAF 001, ya sauka a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da misalin ƙarfe 7 na dare. Tinubu ya kammala ziyararsa zuwa ƙasashen waje karo na 12 tun bayan da ya…
