Yadda aka yi muzaharar Ashura a Bauchi

‘Yan uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky sun raya ranar Ashura da muzaharar Ashura. A Da’irar Bauchi, an gabatar a garin Bauchi, Nigeria. Da misalin karfe 9:00ns almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky na Da’irar Bauchi suka gabatar da muzaharan Juyayin Ashura a yau 10 ga Muharram 1447 (7/7/25) a cikin garin Bauchi. Sheikh Ahmad Yashi ya jagoranci…

Read More

Kisan ‘yan’uwa 4 a Muzaharar Ashura a Sakkwato:

Kotu ta umarci ‘yan sanda su biya diyyar Naira miliyan 80 Daga Wakilinmu Kotun daukaka kara ta Tarayya da ke zamanta a Sakkwato ta umurci rundunar ’yan sandan Nijeriya su biya diyyar Naira miliyan 80 ga iyalan wasu ’yan’uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky hudu, tare da raunata 12 da ’yan sandan suka kashe bayan…

Read More