Abin da ya sa Ridha Clinic ya zama inuwar kowa
Daga Muhammad Idrees Cikin burin wannan Harka akwai samar da wasu abubuwa da za su amfani al’umma da rage musu radadin yanayi da kuma koyar da su yadda ake gudanar da wadannan abubuwan. A gaba-gaba na kan wannan buri, akwai abu biyu, samar da makarantu na gaske, tun daga Firamare, Sakandare da ma Jami’o’i, sai…
