An sa ranar yanke hukunci ga dan China da ake zargin ya kashe budurwarsa a Kano
Wata babbar kotu a jihar Kano ta sa ranar shari’ar da ta hada da Geng Quangrong , wani dan kasar Sin da ake zargin ya kashe budurwarsa ‘yar Nijeriya, Ummukulsum Sani, mai shekaru 22. Kamar yadda PM News ta ruwaito, Quangrong, wanda ke zaune a Railway Quarters Kano, ana zarginsa ne da aiwatar da abinda…
