Skip to content
February 13, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
February 2026
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
232425262728  
« Jan    
  • Home
  • Dauda
  • Page 20

Tag: Dauda

  • Labarai

An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara

Editor2 years ago03 mins

Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a Gusau, ya amshi rahotannin ayyuka daban-daban da gwamnatin ke aiwatarwa a duk faɗin jihar. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ta bayyana cewa majalisar zartarwar ta…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Zamfara ta jaddada aniyarta na inganta ilimi

Editor2 years ago03 mins

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar ilimi don ’yan baya su samu ilimi mai inganci a Zamfara. Gwamna Lawal ya bayyana haka ne a ranar Asabar ɗin da ta gabata yayin gasar wasanni na shekara ta 2024 karo na uku na…

Read More
  • Labarai

Gwamnan Zamfara ya ziyarci wadanda harin ‘yan bindiga ya rutsa da su

Editor2 years ago05 mins

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar sa ta kawo ƙarshen matsalar tsaron da jihar ke fama da shi. In dai ba a manta ba, a makon da ya gabata ne ‘yan…

Read More
  • Labarai

Gwamna Dauda Lawal Ya Jagoranci Zaɓen Fidda Gwanin PDP Na Gwamnan Edo

Editor2 years ago03 mins

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jagoranci zaɓen fitar da gwani na Jam’iyyar PDP a zaɓen Gwamnan jihar Edo da ke tafe. A zaɓen da ya gudana yau Alhamis ɗin nan a filin wasa na Samuel Ogbemudia da ke garin Benin, Asue Ighodalo ne ya zama zakara, wanda ke nuni da cewa shi ne zai…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Zamfara ta musanta hana gasa burodi

Editor2 years ago2 years ago04 mins

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa babu inda gwamnatin sa ta hana yi ko sayar da biredi a duk faɗin jihar. Wannan ya biyo bayan wata sanarwa ce da ƙungiyar masu gidajen biredi ta jihar Zamfara ta fitar, inda suka shelanta dakatar da gasa biredin sakamakon haramta tallar sa da gwamnatin ta…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Fara Biyan Kuɗaɗen Barin Aiki Da Tsofaffin Ma’aikata Ke Bi

Editor2 years ago2 years ago03 mins

A halin da  ake ciki, gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan kuɗaɗen barin aiki (Gratuety) ga ma’aikatan da suka bar aiki a duk faɗin jihar, wanda ya kai ma Naira Biliyan 13.4. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan jihar, Sulaiman Bala Idris ya fitar, ta bayyana cewa an cimma wannan matsaya…

Read More
  • 1
  • …
  • 18
  • 19
  • 20

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.