Tinubu Ya Zaɓi Gwamna Dauda Lawal Cikin Tawagar G20 A Afirka Ta Kudu
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kasance cikin gwamnonin da aka zaɓa domin raka Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zuwa taron Shugabannin Ƙasashe 20 (G20 ) da za a gudanar a Afirka ta Kudu. Taron, wanda za a yi ranar 22 da 23 ga Nuwamba, zai tattaro shugabannin ƙasashe mambobi na G20 gaba ɗaya. Wata…
