Skip to content
February 13, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
February 2026
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
232425262728  
« Jan    
  • Home
  • Dauda
  • Page 4

Tag: Dauda

  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Jagoranci Ƙaddamar Da Kwamitocin PDP Gabanin Babban Taron Jam’iyyar

Editor4 months ago04 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da kwamitocin tantancewa da na ayyuka na musamman na jam’iyyar PDP a ranar Juma’a, a shirye-shiryen gudanar da babban taron gangamin jam’iyyar mai zuwa. An tsara babban taron zaben shugabannin jam’iyyar PDP na ƙasa (Elective National Convention) don gudana a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, daga ranar 15…

Read More
  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki Ta Zamfara, Ya Ce Tamuwa Barazana Ce Ga Tattalin Arziki

Editor4 months ago05 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa matsalar rashin abinci mai gina jiki ba batun lafiya kaɗai ba ce, illa ce ta tattalin arziki da ke gurgunta ci gaban xan adam. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki ta Zamfara (Zamfara State Council on Nutrition) da kuma…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Kammala Zagaye Na Goma Na Aikin Jinya Kyauta, An Kula Da Marasa Lafiya 3,447

Editor4 months ago03 mins

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta kammala zagaye na goma na shirinta na musamman na aikin jinya kyauta, inda aka kula da marasa lafiya 3,447 daga sassa daban-daban na jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamna, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya ce shirin wanda aka fara shi tun watan Yuli…

Read More
  • Labarai

GWAMNA DAUDA LAWAL: Sabon Salo Na Shugabanci Daga Arewa – Jagora Mai Hangen Nesa Da Kishin Al’umma

Editor4 months ago09 mins

A cikin tarihi na shugabanci a Arewa, akwai lokutan da jama’a ke yin mafarkin samun jagora mai gaskiya, hangen nesa da kishin al’umma. A yau, wannan mafarki ya zama gaskiya a jihar Zamfara ta hannun Gwamna Dauda Lawal — mutum mai natsuwa, jajircewa, da hangen nesa mai zurfi wajen sake gina al’ummar da ta daɗe…

Read More
  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Gana da Majalisar Malamai ta Zamfara, Ya Nemi A Ƙara Addu’o’in Neman Zaman Lafiya

Editor4 months ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da dawwamammen tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan kira ne a ranar Alhamis yayin wata ganawa da ya yi da shugabannin Majalisar Malamai ƙarƙashin jagorancin Sheikh Umar Kanoma a gidan gwamnati…

Read More
  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Editor4 months ago02 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya bayyana cewa harin ya shafi jami’an ‘yan sanda da Askarawan Zamfara. A shafin sa na Facebook, Gwamna Lawal ya rubuta: “Inna lillahi wa inna ilaihi…

Read More
  • Labarai

MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA

Editor4 months ago05 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniyar gwamnatin sa ta ci gaba da haɗa kai da Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wajen inganta tsarin daƙile bala’o’i da haɗurra a faɗin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ranar Litinin, an bayyana cewa Gwamna…

Read More
  • Labarai

Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Alhinin Rasuwar Dattijo, Ambasada Jabbi Maradun

Editor4 months ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar Asabar, bayan ya sha fama da rashin lafiya. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ta bayyana Ambasada…

Read More
  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

Editor4 months ago07 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al’umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan ya ƙaddamar da sabbin motocin bas guda hamsin masu ɗauke da kujeru goma sha takwas…

Read More
  • Labarai

Dole Arewa Ta Yi Magana Da Murya Ɗaya Kan Tsaro Da Tattalin Arziƙi, In ji Gwamnan Zamfara

Editor5 months ago06 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da murya ɗaya kan harkokin tsaro da tattalin arziki. Gwamnan ya jagoranci taron ranar farko ta bangaren Zuba Jari da Bunƙasa Masana’antu ta Arewacin Nijeriya a ranar Litinin a otel ɗin Abuja Continental. Wata sanarwa da…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • …
  • 20

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.