Yaushe Isra’ila Za TA Sake Bude Yaki Da Iran?
Daga Mujtaba Adam Da aka yi wa wani jami’in gwamnatin Iran tambaya a kan yiwuwar sake buɗe yaƙi a tsakanin Isra’ila da Iran, sai ya bayar da jawabin cewa:“ To dama wa ya ce an kawo ƙarshen yaƙin? Abin da ya faru shi ne tsagaita wuta kawai. Babu abin da zai hana sake dawowar yaƙi….
