Skip to content
December 24, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
December 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  
« Nov    
  • Home
  • Gaza
  • Page 3

Tag: Gaza

  • Kasashen Ketare

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira da a yi gaggawar dakatar da fitar da makamai zuwa Isra’ila

Editor2 years ago02 mins

Hoto: Francesca Albanese, mai rahoto ta musamman ta majalisar dinkin duniya a kan halin da hakkin dan Adam ke ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye Mai rahoto ta musamman ta majalisar dinkin duniya kan halin da hakkin dan Adam ke ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye, Francesca Albanese, na yin kira ga bukatar…

Read More
  • Kasashen Ketare

Falasdinawa 31,819 aka kashe, 73,934 suka jikkata a Gaza – Ma’aikatar lafiya

Editor2 years ago01 mins

Akalla Falasdinawa 31,819 aka kashe kuma 73,934 suka jikkata tun 7 ga watan Oktoba sakamakon yakin Isra’ila a zirin Gaza, kamar yadda ma’aikatar lafiya a zirin ta bayyana a ranar Talata. Kamar yadda The New Arab ta ruwaito, Falasdinawa 93 aka kashe kuma 142 suka jikkata a cikin awowi 24 da suka gabata, kamar yadda…

Read More
  • Kasashen Ketare

Ma’aikatar lafiya a Gaza ta ce yawan wadanda suka rasu a yakin ya kai 29,410

Editor2 years ago01 mins

Ma’aikatar lafiya da ke Gaza a ranar Alhamis ta bayyana cewa akalla mutane 29,410 aka kashe a yankin Falasdinawa yayin yaki a zirin. Kamar yadda kafar watsa labaru ta The New Arab ta ruwaito, wani jawabin ma’aikatar ya ce mutane 97 suka rasa rayukansu a cikin awowi 24 da suka gabata, yayin da wasu 69,465…

Read More
  • Kasashen Ketare

Sojan saman Amurka ya mutu bayan ya sa wa kan sa wuta a kofar ofishin jakadanci Isra’ila

Editor2 years ago2 years ago02 mins

Wani sojan saman Amurka ya mutu bayan ya sawa kan sa wuta a ranar Lahadi a kofar ofishin jakadancin Isra’ila da ke Washington, D.C. Kamar yadda kafar watsa labaru ta The New Arab ta ruwaito, wani bidiyo da aka wallafa a kafar sadarwa ya nuna mutumin yana fada da karfi “Free Palestine” yayin da ya…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.